Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 51 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَنَادَىٰ فِرۡعَوۡنُ فِي قَوۡمِهِۦ قَالَ يَٰقَوۡمِ أَلَيۡسَ لِي مُلۡكُ مِصۡرَ وَهَٰذِهِ ٱلۡأَنۡهَٰرُ تَجۡرِي مِن تَحۡتِيٓۚ أَفَلَا تُبۡصِرُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 51]
﴿ونادى فرعون في قومه قال ياقوم أليس لي ملك مصر وهذه الأنهار﴾ [الزُّخرُف: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Fir'auna ya yi kira a cikin mutanensa, ya ce: "Ya mutanena! Ashe mulkin Masar ba a gare ni yake ba, kuma waɗannan koguna suna gudana daga ƙarƙashina? Ashe, ba ku gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna ya yi kira a cikin mutanensa, ya ce: "Ya mutanena! Ashe mulkin Masar ba a gare ni yake ba, kuma waɗannan koguna suna gudana daga ƙarƙashina? Ashe, ba ku gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna ya yi kira a cikin mutãnensa, ya ce: "Ya mutãnẽna! Ashe mulkin Masar bã a gare ni yake ba, kuma waɗannan kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashĩna? Ashe, ba ku gani ba |