Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 52 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَمۡ أَنَا۠ خَيۡرٞ مِّنۡ هَٰذَا ٱلَّذِي هُوَ مَهِينٞ وَلَا يَكَادُ يُبِينُ ﴾
[الزُّخرُف: 52]
﴿أم أنا خير من هذا الذي هو مهين ولا يكاد يبين﴾ [الزُّخرُف: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma ba ni ne mafifici ba daga wannan wanda yake shi wulakantacce ne kuma ba ya iya bayyanawar magana sai da ƙyar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma ba ni ne mafifici ba daga wannan wanda yake shi wulakantacce ne kuma ba ya iya bayyanawar magana sai da ƙyar |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma bã nĩ ne mafĩfĩci ba daga wannan wanda yake shĩ wulakantacce ne kuma bã ya iya bayyanawar magana sai da ƙyar |