Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 55 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَلَمَّآ ءَاسَفُونَا ٱنتَقَمۡنَا مِنۡهُمۡ فَأَغۡرَقۡنَٰهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 55]
﴿فلما آسفونا انتقمنا منهم فأغرقناهم أجمعين﴾ [الزُّخرُف: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka a lokacin da suka husatar da Mu, Muka yi musu azabar ramuwa sai Muka nutsar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka a lokacin da suka husatar da Mu, Muka yi musu azabar ramuwa sai Muka nutsar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka a lõkacin da suka husãtar da Mu, Muka yi musu azãbar rãmuwa sai Muka nutsar da su gabã ɗaya |