Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 71 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿يُطَافُ عَلَيۡهِم بِصِحَافٖ مِّن ذَهَبٖ وَأَكۡوَابٖۖ وَفِيهَا مَا تَشۡتَهِيهِ ٱلۡأَنفُسُ وَتَلَذُّ ٱلۡأَعۡيُنُۖ وَأَنتُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 71]
﴿يطاف عليهم بصحاف من ذهب وأكواب وفيها ما تشتهيه الأنفس وتلذ الأعين﴾ [الزُّخرُف: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ana kewayawa a kansu da akussa na zinariya da kofuna, alhali kuwa a cikinsu akwai abin da rayuka ke marmari kuma idanu su ji daɗi, kuma ku, a cikinta (Aljannar), madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana kewayawa a kansu da akussa na zinariya da kofuna, alhali kuwa a cikinsu akwai abin da rayuka ke marmari kuma idanu su ji daɗi, kuma ku, a cikinta (Aljannar), madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Anã kẽwayãwa a kansu da akussa na zĩnãriya da kõfuna, alhãli kuwa a cikinsu akwai abin da rãyuka ke marmari kuma idãnu su ji dãɗi, kuma kũ, a cikinta (Aljannar), madawwama ne |