Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 84 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي فِي ٱلسَّمَآءِ إِلَٰهٞ وَفِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَٰهٞۚ وَهُوَ ٱلۡحَكِيمُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الزُّخرُف: 84]
﴿وهو الذي في السماء إله وفي الأرض إله وهو الحكيم العليم﴾ [الزُّخرُف: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne wanda ke abin bautawa a sama kuma abin bautawa a ƙasa, kuma, Shi ne Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne wanda ke abin bautawa a sama kuma abin bautawa a ƙasa, kuma, Shi ne Mai hikima, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne wanda ke abin bautãwa a sama kuma abin bautãwa a ƙasa, kuma, Shĩ ne Mai hikima, Masani |