Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 85 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَتَبَارَكَ ٱلَّذِي لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَا وَعِندَهُۥ عِلۡمُ ٱلسَّاعَةِ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 85]
﴿وتبارك الذي له ملك السموات والأرض وما بينهما وعنده علم الساعة وإليه﴾ [الزُّخرُف: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma albarkar wanda ke da mulkin sammai da ƙasa abin da ke a tsakaninsu ta bayyana, kuma a wurin Sa ne ilmin Sa'a yake, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma albarkar wanda ke da mulkin sammai da ƙasa abin da ke a tsakaninsu ta bayyana, kuma a wurinSa ne ilmin Sa'a yake, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma albarkar wanda ke da mulkin sammai da ƙasã abin da ke a tsakãninsu tã bayyana, kuma a wurinSa ne ilmin Sa'a yake, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |