Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 88 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَقِيلِهِۦ يَٰرَبِّ إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ قَوۡمٞ لَّا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 88]
﴿وقيله يارب إن هؤلاء قوم لا يؤمنون﴾ [الزُّخرُف: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da (ilmin) maganar Sa (Annabi) "Ya Ubangijina! Lalle waɗannan mutane ne waɗanda ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da (ilmin) maganarSa (Annabi) "Ya Ubangijina! Lalle waɗannan mutane ne waɗanda ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da (ilmin) maganarSa (Annabi) "Ya Ubangijĩna! Lalle waɗannan mutãne ne waɗanda bã zã su yi ĩmãni ba |