Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 16 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحُكۡمَ وَٱلنُّبُوَّةَ وَرَزَقۡنَٰهُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ وَفَضَّلۡنَٰهُمۡ عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الجاثِية: 16]
﴿ولقد آتينا بني إسرائيل الكتاب والحكم والنبوة ورزقناهم من الطيبات وفضلناهم على﴾ [الجاثِية: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai* (wa Bani Isra'ila Littafi da hukunci da Annabci, Kuma Mun azurta su daga abubuwa masudaɗi, Kuma Mun fifta su a kan mutanen duniya (a zamaninsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai (wa Bani Isra'ila Littafi da hukunci da Annabci, Kuma Mun azurta su daga abubuwa masudaɗi, Kuma Mun fifta su a kan mutanen duniya (a zamaninsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai (wa Bãnĩ Isrã'ĩla Littãfi da hukunci da Annabci, Kuma Mun azurta su daga abũbuwa mãsudãɗi, Kuma Mun fĩfta su a kan mutãnen dũniya (a zãmaninsu) |