Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 18 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ حَقَّ عَلَيۡهِمُ ٱلۡقَوۡلُ فِيٓ أُمَمٖ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِم مِّنَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِۖ إِنَّهُمۡ كَانُواْ خَٰسِرِينَ ﴾
[الأحقَاف: 18]
﴿أولئك الذين حق عليهم القول في أمم قد خلت من قبلهم من﴾ [الأحقَاف: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne waɗanda kalmar azaba ta wajaba a kansu, a cikin al'ummomi waɗanda suka shuɗe, (ba da daɗewa ba), a gabaninsu, daga aljannu da mutane. Lalle su, sun kasance masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda kalmar azaba ta wajaba a kansu, a cikin al'ummomi waɗanda suka shuɗe, (ba da daɗewa ba), a gabaninsu, daga aljannu da mutane. Lalle su, sun kasance masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda kalmar azãba ta wajaba a kansu, a cikin al'ummõmi waɗanda suka shũɗe, (bã da daɗẽwa ba), a gabãninsu, daga aljannu da mutãne. Lalle sũ, sun kasance mãsu hasãra |