Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 19 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَلِكُلّٖ دَرَجَٰتٞ مِّمَّا عَمِلُواْۖ وَلِيُوَفِّيَهُمۡ أَعۡمَٰلَهُمۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[الأحقَاف: 19]
﴿ولكل درجات مما عملوا وليوفيهم أعمالهم وهم لا يظلمون﴾ [الأحقَاف: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga kowane nau'i, yana da darajoji daga abinda suka aikata. Kuma domin (Allah) Ya cika musu (sakamakon) ayyukansu, alhali kuwa su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kowane nau'i, yana da darajoji daga abinda suka aikata. Kuma domin (Allah) Ya cika musu (sakamakon) ayyukansu, alhali kuwa su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kõwane nau'i, yanã da darajõji daga abinda suka aikata. Kuma dõmin (Allah) Ya cika musu (sakamakon) ayyukansu, alhãli kuwa sũ, bã zã a zãlunce su ba |