Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 17 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَٱلَّذِي قَالَ لِوَٰلِدَيۡهِ أُفّٖ لَّكُمَآ أَتَعِدَانِنِيٓ أَنۡ أُخۡرَجَ وَقَدۡ خَلَتِ ٱلۡقُرُونُ مِن قَبۡلِي وَهُمَا يَسۡتَغِيثَانِ ٱللَّهَ وَيۡلَكَ ءَامِنۡ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞ فَيَقُولُ مَا هَٰذَآ إِلَّآ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الأحقَاف: 17]
﴿والذي قال لوالديه أف لكما أتعدانني أن أخرج وقد خلت القرون من﴾ [الأحقَاف: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya ce wa mahaifansa biyu: "Tir gare ku! shin, kuna tsoratar da ni cewa za a fitar da ni daga (kabari) ne, alhali kuwa ƙarnoni na mutane da yawa sun shuɗe a gabanina (ba su komo ba)?" Kuma su (mahaifan) suna neman Allah taimako (sunace masa) "Kaitonka! Ka yi imani, lalle wa'adin Allah gaskiya ne." Sai shi kuma ya ce. "Wannan ba kome ba ne face tatsuniyoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya ce wa mahaifansa biyu: "Tir gare ku! shin, kuna tsoratar da ni cewa za a fitar da ni daga (kabari) ne, alhali kuwa ƙarnoni na mutane da yawa sun shuɗe a gabanina (ba su komo ba)?" Kuma su (mahaifan) suna neman Allah taimako (sunace masa) "Kaitonka! Ka yi imani, lalle wa'adin Allah gaskiya ne." Sai shi kuma ya ce. "Wannan ba kome ba ne face tatsuniyoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya ce wa mahaifansa biyu: "Tir gare ku! shin, kunã tsõratar da ni cẽwa zã a fitar da ni daga (kabari) ne, alhãli kuwa ƙarnõni na mutãne da yawa sun shũɗe a gabãnĩna (ba su kõmo ba)?" Kuma sũ (mahaifan) sunã nẽman Allah taimako (sunãce masa) "Kaitonka! Ka yi ĩmãni, lalle wa'adin Allah gaskiya ne." Sai shi kuma ya ce. "Wannan bã kõme ba ne fãce tãtsũniyõyin mutãnen farko |