Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 20 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَيَوۡمَ يُعۡرَضُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ عَلَى ٱلنَّارِ أَذۡهَبۡتُمۡ طَيِّبَٰتِكُمۡ فِي حَيَاتِكُمُ ٱلدُّنۡيَا وَٱسۡتَمۡتَعۡتُم بِهَا فَٱلۡيَوۡمَ تُجۡزَوۡنَ عَذَابَ ٱلۡهُونِ بِمَا كُنتُمۡ تَسۡتَكۡبِرُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ بِغَيۡرِ ٱلۡحَقِّ وَبِمَا كُنتُمۡ تَفۡسُقُونَ ﴾
[الأحقَاف: 20]
﴿ويوم يعرض الذين كفروا على النار أذهبتم طيباتكم في حياتكم الدنيا واستمتعتم﴾ [الأحقَاف: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da ake gitta waɗanda suka kaflrta a kan wuta (a ce musu): "Kun tafiyar da abubuwanku na jin daɗi a cikin rayuwarku ta duniya, kuma kun nemi jin dadi da su, to, ayau ana saka muka da azabar wulakanci, domin abin da kuka kasance kana yi na girman kai a cikin ƙasa, ba da wani hakki ba, kuma domin abin da kuka kasance kuna yi na fasiƙansi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da ake gitta waɗanda suka kaflrta a kan wuta (a ce musu): "Kun tafiyar da abubuwanku na jin daɗi a cikin rayuwarku ta duniya, kuma kun nemi jin dadi da su, to, ayau ana saka muka da azabar wulakanci, domin abin da kuka kasance kana yi na gmian kai a cikin ƙasa, ba da wani hakki ba, kuma domin abin da kuka kasance kuna yi na fasiƙansi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da ake gitta waɗanda suka kãflrta a kan wutã (a ce musu): "Kun tafiyar da abũbuwanku na jin dãɗi a cikin rayuwarku ta dũniya, kuma kun nẽmi jin dãdi da su, to, ayau anã sãka muka da azãbar wulãkanci, dõmin abin da kuka kasance kanã yi na gmian kai a cikin ƙasa, bã da wani hakki ba, kuma dõmin abin da kuka kasance kuna yi na fãsiƙansi |