Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 3 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿مَا خَلَقۡنَا ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَآ إِلَّا بِٱلۡحَقِّ وَأَجَلٖ مُّسَمّٗىۚ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ عَمَّآ أُنذِرُواْ مُعۡرِضُونَ ﴾
[الأحقَاف: 3]
﴿ما خلقنا السموات والأرض وما بينهما إلا بالحق وأجل مسمى والذين كفروا﴾ [الأحقَاف: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ba Mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakaninsu, face da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kafirta, masu bijirewa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakaninsu, face da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kafirta, masu bijirewa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kãfirta, mãsu bijirẽwa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi) |