Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 4 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُم مَّا تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ أَرُونِي مَاذَا خَلَقُواْ مِنَ ٱلۡأَرۡضِ أَمۡ لَهُمۡ شِرۡكٞ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِۖ ٱئۡتُونِي بِكِتَٰبٖ مِّن قَبۡلِ هَٰذَآ أَوۡ أَثَٰرَةٖ مِّنۡ عِلۡمٍ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الأحقَاف: 4]
﴿قل أرأيتم ما تدعون من دون الله أروني ماذا خلقوا من الأرض﴾ [الأحقَاف: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun gani, abin da kuke kira, wanda yake baicin Allah? Ku nuna mini, menene suka halitta daga ƙasa? Ko kuwa suna da tarayya a cikin sammai? Ku zo mini da wani littafi na gabanin wannan (Alƙur'ani) ko wata alama daga wani ilmi, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gani, abin da kuke kira, wanda yake baicin Allah? Ku nuna mini, menene suka halitta daga ƙasa? Ko kuwa suna da tarayya a cikin sammai? Ku zo mini da wani littafi na gabanin wannan (Alƙur'ani) ko wata alama daga wani ilmi, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gani, abin da kuke kira, wanda yake baicin Allah? Ku nũna mini, menene suka halitta daga ƙasa? Kõ kuwa sunã da tãrayya a cikin sammai? Ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (Alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya |