Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 1 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَصَدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ أَضَلَّ أَعۡمَٰلَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 1]
﴿الذين كفروا وصدوا عن سبيل الله أضل أعمالهم﴾ [مُحمد: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka kafirta kuma suka kange mutane daga tafarkin Allah, (Allah) Ya ɓatar da ayyukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kafirta kuma suka kange mutane daga tafarkin Allah, (Allah) Ya ɓatar da ayyukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kãfirta kuma suka kange mutãne daga tafarkin Allah, (Allah) Ya ɓatar da ayyukansu |