Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 2 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَءَامَنُواْ بِمَا نُزِّلَ عَلَىٰ مُحَمَّدٖ وَهُوَ ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّهِمۡ كَفَّرَ عَنۡهُمۡ سَيِّـَٔاتِهِمۡ وَأَصۡلَحَ بَالَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 2]
﴿والذين آمنوا وعملوا الصالحات وآمنوا بما نـزل على محمد وهو الحق من﴾ [مُحمد: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi imani da abinda aka sassaukar ga Muhammadu, alhali kuwa shi ne gaskiya daga Ubangijinsu, (Allah) Ya karkare musu miyagun ayyukansu, kuma Ya kyautata halayensu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi imani da abinda aka sassaukar ga Muhammadu, alhali kuwa shi ne gaskiya daga Ubangijinsu, (Allah) Ya karkare musu miyagun ayyukansu, kuma Ya kyautata halayensu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi ĩmani da abinda aka sassaukar ga Muhammadu, alhãli kuwa shĩ ne gaskiya daga Ubangijinsu, (Allah) Yã karkare musu miyãgun ayyukansu, kuma Yã kyautata hãlãyensu |