Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 22 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿فَهَلۡ عَسَيۡتُمۡ إِن تَوَلَّيۡتُمۡ أَن تُفۡسِدُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَتُقَطِّعُوٓاْ أَرۡحَامَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 22]
﴿فهل عسيتم إن توليتم أن تفسدوا في الأرض وتقطعوا أرحامكم﴾ [مُحمد: 22]
Abubakar Mahmood Jummi To, shin, kuna fatan idan kun juya (daga umurnin) za ku yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ku yan yanke* zumuntarku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, shin, kuna fatan idan kun juya (daga umurnin) za ku yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ku yan yanke zumuntarku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, shin, kunã fãtan idan kun jũya (daga umurnin) zã ku yi ɓarna a cikin ƙasã, kuma ku yan yanke zumuntarku |