Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 21 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿طَاعَةٞ وَقَوۡلٞ مَّعۡرُوفٞۚ فَإِذَا عَزَمَ ٱلۡأَمۡرُ فَلَوۡ صَدَقُواْ ٱللَّهَ لَكَانَ خَيۡرٗا لَّهُمۡ ﴾
[مُحمد: 21]
﴿طاعة وقول معروف فإذا عزم الأمر فلو صدقوا الله لكان خيرا لهم﴾ [مُحمد: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Yin ɗa'a da magana mai kyau. Sa'an nan idan al'marin ya ƙullu,* to, da sun yi wa Allah gaskiya, lalle da ya kasance mafifi ci a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Yin ɗa'a da magana mai kyau. Sa'an nan idan al'marin ya ƙullu, to, da sun yi wa Allah gaskiya, lalle da ya kasance mafifi ci a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Yin ɗã'a da magana mai kyau. Sa'an nan idan al'marin ya ƙullu, to, dã sun yi wa Allah gaskiya, lalle dã ya kasance mafifi ci a gare su |