×

Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar 47:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Muhammad ⮕ (47:23) ayat 23 in Hausa

47:23 Surah Muhammad ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 23 - مُحمد - Page - Juz 26

﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ لَعَنَهُمُ ٱللَّهُ فَأَصَمَّهُمۡ وَأَعۡمَىٰٓ أَبۡصَٰرَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 23]

Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أولئك الذين لعنهم الله فأصمهم وأعمى أبصارهم, باللغة الهوسا

﴿أولئك الذين لعنهم الله فأصمهم وأعمى أبصارهم﴾ [مُحمد: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗannan su ne waɗanda Allah Ya la'ane su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan su ne waɗanda Allah Ya la'ane su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek