×

lalle ne, waɗanda suka kõma bãya a kan dugãdugansu a bãyan shiryuwa 47:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Muhammad ⮕ (47:25) ayat 25 in Hausa

47:25 Surah Muhammad ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 25 - مُحمد - Page - Juz 26

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ٱرۡتَدُّواْ عَلَىٰٓ أَدۡبَٰرِهِم مِّنۢ بَعۡدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمُ ٱلۡهُدَى ٱلشَّيۡطَٰنُ سَوَّلَ لَهُمۡ وَأَمۡلَىٰ لَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 25]

lalle ne, waɗanda suka kõma bãya a kan dugãdugansu a bãyan shiryuwa tã bayyana a gare su, Shaiɗan ne ya ƙawãta *musu (haka), kuma ya yi musu shibta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين ارتدوا على أدبارهم من بعد ما تبين لهم الهدى الشيطان, باللغة الهوسا

﴿إن الذين ارتدوا على أدبارهم من بعد ما تبين لهم الهدى الشيطان﴾ [مُحمد: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
lalle ne, waɗanda suka koma baya a kan dugadugansu a bayan shiryuwa ta bayyana a gare su, Shaiɗan ne ya ƙawata *musu (haka), kuma ya yi musu shibta
Abubakar Mahmoud Gumi
lalle ne, waɗanda suka koma baya a kan dugadugansu a bayan shiryuwa ta bayyana a gare su, Shaiɗan ne ya ƙawata musu (haka), kuma ya yi musu shibta
Abubakar Mahmoud Gumi
lalle ne, waɗanda suka kõma bãya a kan dugãdugansu a bãyan shiryuwa tã bayyana a gare su, Shaiɗan ne ya ƙawãta musu (haka), kuma ya yi musu shibta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek