Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 26 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ قَالُواْ لِلَّذِينَ كَرِهُواْ مَا نَزَّلَ ٱللَّهُ سَنُطِيعُكُمۡ فِي بَعۡضِ ٱلۡأَمۡرِۖ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ إِسۡرَارَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 26]
﴿ذلك بأنهم قالوا للذين كرهوا ما نـزل الله سنطيعكم في بعض الأمر﴾ [مُحمد: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan, domin lalle su sun ce wa waɗanda suka ƙi abin da Allah Ya saukar: "Za mu yi muku ɗa'a ga sashen al'amarin," alhali kuwa Allah Yana sane da ganawarsu ta asiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, domin lalle su sun ce wa waɗanda suka ƙi abin da Allah Ya saukar: "Za mu yi muku ɗa'a ga sashen al'amarin," alhali kuwa Allah Yana sane da ganawarsu ta asiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, dõmin lalle sũ sun ce wa waɗanda suka ƙi abin da Allah Ya saukar: "Za mu yi muku ɗã'ã ga sãshen al'amarin," alhãli kuwa Allah Yanã sane da gãnawarsu ta asĩri |