×

Wannan kuwa sabõda lalle, waɗanda suka kãfirta sun bi ƙarya, kumar lalle 47:3 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Muhammad ⮕ (47:3) ayat 3 in Hausa

47:3 Surah Muhammad ayat 3 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 3 - مُحمد - Page - Juz 26

﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱتَّبَعُواْ ٱلۡبَٰطِلَ وَأَنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّبَعُواْ ٱلۡحَقَّ مِن رَّبِّهِمۡۚ كَذَٰلِكَ يَضۡرِبُ ٱللَّهُ لِلنَّاسِ أَمۡثَٰلَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 3]

Wannan kuwa sabõda lalle, waɗanda suka kãfirta sun bi ƙarya, kumar lalle waɗanda suka yi ĩmãni, sun bi gaskiya daga Ubangijinsu. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana wa mutãne misãlansu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ذلك بأن الذين كفروا اتبعوا الباطل وأن الذين آمنوا اتبعوا الحق من, باللغة الهوسا

﴿ذلك بأن الذين كفروا اتبعوا الباطل وأن الذين آمنوا اتبعوا الحق من﴾ [مُحمد: 3]

Abubakar Mahmood Jummi
Wannan kuwa saboda lalle, waɗanda suka kafirta sun bi ƙarya, kumar lalle waɗanda suka yi imani, sun bi gaskiya daga Ubangijinsu. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana wa mutane misalansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Wannan kuwa saboda lalle, waɗanda suka kafirta sun bi ƙarya, kumar lalle waɗanda suka yi imani, sun bi gaskiya daga Ubangijinsu. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana wa mutane misalansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Wannan kuwa sabõda lalle, waɗanda suka kãfirta sun bi ƙarya, kumar lalle waɗanda suka yi ĩmãni, sun bi gaskiya daga Ubangijinsu. Kamar wannan ne Allah Yake bayyana wa mutãne misãlansu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek