Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 35 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿فَلَا تَهِنُواْ وَتَدۡعُوٓاْ إِلَى ٱلسَّلۡمِ وَأَنتُمُ ٱلۡأَعۡلَوۡنَ وَٱللَّهُ مَعَكُمۡ وَلَن يَتِرَكُمۡ أَعۡمَٰلَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 35]
﴿فلا تهنوا وتدعوا إلى السلم وأنتم الأعلون والله معكم ولن يتركم أعمالكم﴾ [مُحمد: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka kada ku yi rauni, kuma (kada) ku yi kira zuwaga sulhi alhali kuwa ku ne mafiɗaukaka kuma Allah na tare da ku, kuma ba, zai naƙasa muku ayyukanku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka kada ku yi rauni, kuma (kada) ku yi kira zuwaga sulhi alhali kuwa ku ne mafiɗaukaka kuma Allah na tare da ku, kuma ba, zai naƙasa muku ayyukanku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka kada ku yi rauni, kuma (kada) ku yi kira zũwaga sulhi alhãli kuwa kũ ne mafiɗaukaka kuma Allah na tãre da ku, kuma bã, zai naƙasa muku ayyukanku ba |