Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 37 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿إِن يَسۡـَٔلۡكُمُوهَا فَيُحۡفِكُمۡ تَبۡخَلُواْ وَيُخۡرِجۡ أَضۡغَٰنَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 37]
﴿إن يسألكموها فيحفكم تبخلوا ويخرج أضغانكم﴾ [مُحمد: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Da Allah zai tambaye ku su (dukiyoyin) har Ya wajabta muku bayarwa, za ku yi rowa kuma Ya fitar da miyagun ƙulle-ƙullenku |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Allah zai tambaye ku su (dukiyoyin) har Ya wajabta muku bayarwa, za ku yi rowa kuma Ya fitar da miyagun ƙulle-ƙullenku |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Allah zai tambaye ku su (dũkiyõyin) har Ya wajabta muku bãyarwa, zã ku yi rõwa kuma Ya fitar da miyãgun ƙulle-ƙullenku |