Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 38 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿هَٰٓأَنتُمۡ هَٰٓؤُلَآءِ تُدۡعَوۡنَ لِتُنفِقُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ فَمِنكُم مَّن يَبۡخَلُۖ وَمَن يَبۡخَلۡ فَإِنَّمَا يَبۡخَلُ عَن نَّفۡسِهِۦۚ وَٱللَّهُ ٱلۡغَنِيُّ وَأَنتُمُ ٱلۡفُقَرَآءُۚ وَإِن تَتَوَلَّوۡاْ يَسۡتَبۡدِلۡ قَوۡمًا غَيۡرَكُمۡ ثُمَّ لَا يَكُونُوٓاْ أَمۡثَٰلَكُم ﴾
[مُحمد: 38]
﴿هاأنتم هؤلاء تدعون لتنفقوا في سبيل الله فمنكم من يبخل ومن يبخل﴾ [مُحمد: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Ga ku, ya ku waɗannan! Ana kiran ku domin ku ciyar ga tafarkin Allah, sa'an nan daga cikinku akwai mai yin rowa. Kuma wanda ke yin rowa, to, yana yin rowar ne ga kansa. Kuma Allah ne wadatacce alhali kuwa ku faƙirai ne. Kuma idan kuka juya (daga yi Masa ɗa'a), zai musanya waɗansu mutane waɗansunku sa'an nan ba za su kasance kwatankwacinku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga ku, ya ku waɗannan! Ana kiran ku domin ku ciyar ga tafarkin Allah, sa'an nan daga cikinku akwai mai yin rowa. Kuma wanda ke yin rowa, to, yana yin rowar ne ga kansa. Kuma Allah ne wadatacce alhali kuwa ku faƙirai ne. Kuma idan kuka juya (daga yi Masa ɗa'a), zai musanya waɗansu mutane waɗansunku sa'an nan ba za su kasance kwatankwacinku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga ku, ya ku waɗannan! Anã kiran ku dõmin ku ciyar ga tafarkin Allah, sa'an nan daga cikinku akwai mai yin rõwa. Kuma wanda ke yin rõwa, to, yanã yin rõwar ne ga kansa. Kuma Allah ne wadãtacce alhãli kuwa kũ fãƙĩrai ne. Kuma idan kuka jũya (daga yi Masa ɗã'a), zai musanya waɗansu mutãne waɗansunku sa'an nan bã zã su kasance kwatankwacinku ba |