Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 20 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَعَدَكُمُ ٱللَّهُ مَغَانِمَ كَثِيرَةٗ تَأۡخُذُونَهَا فَعَجَّلَ لَكُمۡ هَٰذِهِۦ وَكَفَّ أَيۡدِيَ ٱلنَّاسِ عَنكُمۡ وَلِتَكُونَ ءَايَةٗ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ وَيَهۡدِيَكُمۡ صِرَٰطٗا مُّسۡتَقِيمٗا ﴾
[الفَتح: 20]
﴿وعدكم الله مغانم كثيرة تأخذونها فعجل لكم هذه وكف أيدي الناس عنكم﴾ [الفَتح: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Ya yi muku wa'adin waɗansu ganimomi masu yawa, waɗanda za ku karɓo su, kuma Ya gaggauta* muku wannan. Kuma Ya kange** hannayen mutane daga gare ku, kuma domin ta kasance wata aya ce ga muminai, kuma Ya shiryar da ku ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Ya yi muku wa'adin waɗansu ganimomi masu yawa, waɗanda za ku karɓo su, kuma Ya gaggauta muku wannan. Kuma Ya kange hannayen mutane daga gare ku, kuma domin ta kasance wata aya ce ga muminai, kuma Ya shiryar da ku ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma Ya gaggauta muku wannan. Kuma Ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma Yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya |