Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 16 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿قُلۡ أَتُعَلِّمُونَ ٱللَّهَ بِدِينِكُمۡ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ وَٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ ﴾
[الحُجُرَات: 16]
﴿قل أتعلمون الله بدينكم والله يعلم ما في السموات وما في الأرض﴾ [الحُجُرَات: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Kuna sanar da Allah ne game da addininku, alhali kuwa Allah Ya san abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Allah Masani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kuna sanar da Allah ne game da addininku, alhali kuwa Allah Ya san abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Allah Masani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kuna sanar da Allah ne game da addininku, alhãli kuwa Allah Yã san abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Allah Masani ne ga dukan kõme |