Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 17 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿يَمُنُّونَ عَلَيۡكَ أَنۡ أَسۡلَمُواْۖ قُل لَّا تَمُنُّواْ عَلَيَّ إِسۡلَٰمَكُمۖ بَلِ ٱللَّهُ يَمُنُّ عَلَيۡكُمۡ أَنۡ هَدَىٰكُمۡ لِلۡإِيمَٰنِ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الحُجُرَات: 17]
﴿يمنون عليك أن أسلموا قل لا تمنوا علي إسلامكم بل الله يمن﴾ [الحُجُرَات: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Suna yin gori a kanka wai sun musulunta. Ka ce: "Kada ku yi gorin kun musulunta a kaina. A'a, Allah ne ke yi muku gori domin Ya shiryar da ku ga imani, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna yin gori a kanka wai sun musulunta. Ka ce: "Kada ku yi gorin kun musulunta a kaina. A'a, Allah ne ke yi muku gori domin Ya shiryar da ku ga imani, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna yin gõri a kanka wai sun musulunta. Ka ce: "Kada ku yi gõrin kun musulunta a kaina. Ã'a, Allah ne ke yi muku gõri dõmin Ya shiryar da ku ga ĩmãni, idan kun kasance mãsu gaskiya |