Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 6 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِن جَآءَكُمۡ فَاسِقُۢ بِنَبَإٖ فَتَبَيَّنُوٓاْ أَن تُصِيبُواْ قَوۡمَۢا بِجَهَٰلَةٖ فَتُصۡبِحُواْ عَلَىٰ مَا فَعَلۡتُمۡ نَٰدِمِينَ ﴾
[الحُجُرَات: 6]
﴿ياأيها الذين آمنوا إن جاءكم فاسق بنبإ فتبينوا أن تصيبوا قوما بجهالة﴾ [الحُجُرَات: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan fasiƙi* Ya zo muku da wani babban labari, to, ku nemi bayani, domin kada ku cuci waɗansu mutane a cikin jahilci, saboda haka ku wayi gari a kan abin da kuka aikata kuna masu nadama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan fasiƙi Ya zo muku da wani babban labari, to, ku nemi bayani, domin kada ku cuci waɗansu mutane a cikin jahilci, saboda haka ku wayi gari a kan abin da kuka aikata kuna masu nadama |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan fãsiƙi Yã zo muku da wani babban lãbãri, to, ku nẽmi bayãni, dõmin kada ku cũci waɗansu mutãne a cikin jãhilci, sabõda haka ku wãyi gari a kan abin da kuka aikata kunã mãsu nadãma |