Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 5 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿وَلَوۡ أَنَّهُمۡ صَبَرُواْ حَتَّىٰ تَخۡرُجَ إِلَيۡهِمۡ لَكَانَ خَيۡرٗا لَّهُمۡۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الحُجُرَات: 5]
﴿ولو أنهم صبروا حتى تخرج إليهم لكان خيرا لهم والله غفور رحيم﴾ [الحُجُرَات: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da lalle su, sun yi haƙuri har ka fita zuwa gare su, haƙiƙa, da ya kasance mafi alheri gare su, kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da lalle su, sun yi haƙuri har ka fita zuwa gare su, haƙiƙa, da ya kasance mafi alheri gare su, kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã lalle sũ, sun yi haƙuri har ka fita zuwa gare su, haƙĩƙa, dã yã kasance mafi alhẽri gare su, kuma Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |