Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 100 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿قُل لَّا يَسۡتَوِي ٱلۡخَبِيثُ وَٱلطَّيِّبُ وَلَوۡ أَعۡجَبَكَ كَثۡرَةُ ٱلۡخَبِيثِۚ فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ يَٰٓأُوْلِي ٱلۡأَلۡبَٰبِ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[المَائدة: 100]
﴿قل لا يستوي الخبيث والطيب ولو أعجبك كثرة الخبيث فاتقوا الله ياأولي﴾ [المَائدة: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Mummuna da mai kyau ba su daidaita, kuma ko da yawan mummuan ya ba ka sha'awa. Saboda haka ku bi Allah da taƙawa, ya ma'abuta hankula ko la'alla za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mummuna da mai kyau ba su daidaita, kuma ko da yawan mummuan ya ba ka sha'awa. Saboda haka ku bi Allah da taƙawa, ya ma'abuta hankula ko la'alla za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mummuna da mai kyau bã su daidaita, kuma kõ dã yawan mummuan yã bã ka sha'awa. Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, yã ma'abuta hankula ko la'alla zã ku ci nasara |