Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 111 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَإِذۡ أَوۡحَيۡتُ إِلَى ٱلۡحَوَارِيِّـۧنَ أَنۡ ءَامِنُواْ بِي وَبِرَسُولِي قَالُوٓاْ ءَامَنَّا وَٱشۡهَدۡ بِأَنَّنَا مُسۡلِمُونَ ﴾
[المَائدة: 111]
﴿وإذ أوحيت إلى الحواريين أن آمنوا بي وبرسولي قالوا آمنا واشهد بأننا﴾ [المَائدة: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Na yi wahayi zuwa ga Hawariyawa* cewa ku yi imani da Ni, kuma da Manzo Na. Suka ce: "Mun yi imani, kuma ka shaida da cewa lalle mu, masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Na yi wahayi zuwa ga Hawariyawa cewa ku yi imani da Ni, kuma da ManzoNa. Suka ce: "Mun yi imani, kuma ka shaida da cewa lalle mu, masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Na yi wahayi zuwa ga Hawãriyãwa cewa ku yi ĩmãni da Ni, kuma da ManzoNa. Suka ce: "Mun yi ĩmãni, kuma ka shaida da cewa lalle mu, mãsu sallamãwa ne |