Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 112 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿إِذۡ قَالَ ٱلۡحَوَارِيُّونَ يَٰعِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ هَلۡ يَسۡتَطِيعُ رَبُّكَ أَن يُنَزِّلَ عَلَيۡنَا مَآئِدَةٗ مِّنَ ٱلسَّمَآءِۖ قَالَ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[المَائدة: 112]
﴿إذ قال الحواريون ياعيسى ابن مريم هل يستطيع ربك أن ينـزل علينا﴾ [المَائدة: 112]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Hawarayawa suka ce: "Ya Isa ɗan Maryam! shin, Ubangijinka Yana iyawa Ya saukar da kaɓaki a kanmu daga sama?" (Isa) Ya ce: "Ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Hawarayawa suka ce: "Ya Isa ɗan Maryam! shin, Ubangijinka Yana iyawa Ya saukar da kaɓaki a kanmu daga sama?" (Isa) Ya ce: "Ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Hawarãyãwa suka ce: "Ya Ĩsa ɗan Maryam! shin, Ubangijinka Yanã iyãwa Ya saukar da kaɓaki a kanmu daga samã?" (Ĩsã) Ya ce: "Ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |