Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 21 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰقَوۡمِ ٱدۡخُلُواْ ٱلۡأَرۡضَ ٱلۡمُقَدَّسَةَ ٱلَّتِي كَتَبَ ٱللَّهُ لَكُمۡ وَلَا تَرۡتَدُّواْ عَلَىٰٓ أَدۡبَارِكُمۡ فَتَنقَلِبُواْ خَٰسِرِينَ ﴾
[المَائدة: 21]
﴿ياقوم ادخلوا الأرض المقدسة التي كتب الله لكم ولا ترتدوا على أدباركم﴾ [المَائدة: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ya mutanena! Ku shiga ƙasar nan, abar tsarkakewa, wadda Allah Ya rubuta saboda ku, kuma kada ku koma da baya, har ku juya kuna masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya mutanena! Ku shiga ƙasar nan, abar tsarkakewa, wadda Allah Ya rubuta saboda ku, kuma kada ku koma da baya, har ku juya kuna masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã mutãnena! Ku shiga ƙasar nan, abar tsarkakewa, wadda Allah Ya rubuta sabõda ku, kuma kada ku kõma da bãya, har ku juya kunã mãsu hasara |