Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 23 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿قَالَ رَجُلَانِ مِنَ ٱلَّذِينَ يَخَافُونَ أَنۡعَمَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمَا ٱدۡخُلُواْ عَلَيۡهِمُ ٱلۡبَابَ فَإِذَا دَخَلۡتُمُوهُ فَإِنَّكُمۡ غَٰلِبُونَۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَتَوَكَّلُوٓاْ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[المَائدة: 23]
﴿قال رجلان من الذين يخافون أنعم الله عليهما ادخلوا عليهم الباب فإذا﴾ [المَائدة: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Wasu maza biyu* daga waɗanda suke tsoron Allah, Allah Ya yi ni'ima a kansu, suka ce: "Ku shiga gare su, daga ƙofar, domin idan kuka shige shi, to, lalle ne ku, masu rinjaya ne, kuma ga Allah sai ku dogara idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wasu maza biyu daga waɗanda suke tsoron Allah, Allah Ya yi ni'ima a kansu, suka ce: "Ku shiga gare su, daga ƙofar, domin idan kuka shige shi, to, lalle ne ku, masu rinjaya ne, kuma ga Allah sai ku dogara idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wasu maza biyu daga waɗanda suke tsõron Allah, Allah Yã yi ni'ima a kansu, suka ce: "Ku shiga gare su, daga ƙõfar, dõmin idan kuka shige shi, to, lalle ne ku, mãsu rinjãya ne, kuma ga Allah sai ku dogara idan kun kasance muminai |