×

Suka ce: "Ya Musa! Lalle ne mu, bã za mu shige ta 5:24 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:24) ayat 24 in Hausa

5:24 Surah Al-Ma’idah ayat 24 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 24 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿قَالُواْ يَٰمُوسَىٰٓ إِنَّا لَن نَّدۡخُلَهَآ أَبَدٗا مَّا دَامُواْ فِيهَا فَٱذۡهَبۡ أَنتَ وَرَبُّكَ فَقَٰتِلَآ إِنَّا هَٰهُنَا قَٰعِدُونَ ﴾
[المَائدة: 24]

Suka ce: "Ya Musa! Lalle ne mu, bã za mu shige ta ba har abada matuƙar sun dawwama a cikinta sai ka tafi kai da Ubangijinka dõmin ku yi yãƙi. Lalle ne mu, munã a nan zaune

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قالوا ياموسى إنا لن ندخلها أبدا ما داموا فيها فاذهب أنت وربك, باللغة الهوسا

﴿قالوا ياموسى إنا لن ندخلها أبدا ما داموا فيها فاذهب أنت وربك﴾ [المَائدة: 24]

Abubakar Mahmood Jummi
Suka ce: "Ya Musa! Lalle ne mu, ba za mu shige ta ba har abada matuƙar sun dawwama a cikinta sai ka tafi kai da Ubangijinka domin ku yi yaƙi. Lalle ne mu, muna a nan zaune
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Ya Musa! Lalle ne mu, ba za mu shige ta ba har abada matuƙar sun dawwama a cikinta sai ka tafi kai da Ubangijinka domin ku yi yaƙi. Lalle ne mu, muna a nan zaune
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Ya Musa! Lalle ne mu, bã za mu shige ta ba har abada matuƙar sun dawwama a cikinta sai ka tafi kai da Ubangijinka dõmin ku yi yãƙi. Lalle ne mu, munã a nan zaune
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek