Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 33 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿إِنَّمَا جَزَٰٓؤُاْ ٱلَّذِينَ يُحَارِبُونَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَيَسۡعَوۡنَ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَسَادًا أَن يُقَتَّلُوٓاْ أَوۡ يُصَلَّبُوٓاْ أَوۡ تُقَطَّعَ أَيۡدِيهِمۡ وَأَرۡجُلُهُم مِّنۡ خِلَٰفٍ أَوۡ يُنفَوۡاْ مِنَ ٱلۡأَرۡضِۚ ذَٰلِكَ لَهُمۡ خِزۡيٞ فِي ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ عَذَابٌ عَظِيمٌ ﴾
[المَائدة: 33]
﴿إنما جزاء الذين يحاربون الله ورسوله ويسعون في الأرض فسادا أن يقتلوا﴾ [المَائدة: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai sakamakon* waɗanda suke Yaƙin Allah da Manzonsa, kuma suna aiki a cikin ƙasa domin ɓarna a kashe su ko kuwa a ƙere su, ko kuwa a kakkatse hannuwansu da ƙafafunsu daga saɓani, ko kuwa a kore su daga ƙasa. Sannan gare su wulakanci ne a cikin rayuwar duniya, kuma a Lahira suna da wata azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai sakamakon waɗanda suke Yaƙin Allah da Manzonsa, kuma suna aiki a cikin ƙasa domin ɓarna a kashe su ko kuwa a ƙere su, ko kuwa a kakkatse hannuwansu da ƙafafunsu daga saɓani, ko kuwa a kore su daga ƙasa. Sannan gare su wulakanci ne a cikin rayuwar duniya, kuma a Lahira suna da wata azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai sakamakon waɗanda suke Yãƙin Allah da Manzonsa, kuma sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna a kashe su ko kuwa a ƙere su, kõ kuwa a kakkãtse hannuwansu da ƙafãfunsu daga sãɓãni, ko kuwa a kõre su daga ƙasa. Sannan gare su wulakanci ne a cikin rãyuwar duniya, kuma a Lãhira sunã da wata azãba mai girma |