Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 46 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَقَفَّيۡنَا عَلَىٰٓ ءَاثَٰرِهِم بِعِيسَى ٱبۡنِ مَرۡيَمَ مُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهِ مِنَ ٱلتَّوۡرَىٰةِۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡإِنجِيلَ فِيهِ هُدٗى وَنُورٞ وَمُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهِ مِنَ ٱلتَّوۡرَىٰةِ وَهُدٗى وَمَوۡعِظَةٗ لِّلۡمُتَّقِينَ ﴾
[المَائدة: 46]
﴿وقفينا على آثارهم بعيسى ابن مريم مصدقا لما بين يديه من التوراة﴾ [المَائدة: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka biyar a kan gurabansu da Isa ɗan Maryama, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma Muka ba shi Injila a cikinsa akwai shiriya da haske, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma shi shiriya ne da wa'azi ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka biyar a kan gurabansu da Isa ɗan Maryama, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma Muka ba shi Injila a cikinsa akwai shiriya da haske, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma shi shiriya ne da wa'azi ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka biyar a kan gurãbansu da Ĩsa ɗan Maryama, yãnã mai gaskatãwa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma Muka bã shi Injĩla a cikinsa akwai shiriya da haske, yanã mai gaskatãwa ga abin da yake a gaba gare shi daga Attaura, kuma shi shiriya ne da wa'azi ga mãsu taƙawa |