Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 63 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿لَوۡلَا يَنۡهَىٰهُمُ ٱلرَّبَّٰنِيُّونَ وَٱلۡأَحۡبَارُ عَن قَوۡلِهِمُ ٱلۡإِثۡمَ وَأَكۡلِهِمُ ٱلسُّحۡتَۚ لَبِئۡسَ مَا كَانُواْ يَصۡنَعُونَ ﴾
[المَائدة: 63]
﴿لولا ينهاهم الربانيون والأحبار عن قولهم الإثم وأكلهم السحت لبئس ما كانوا﴾ [المَائدة: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Don me Malaman Tarbiyya* da manyan malamai (na Yahudu) ba su hana su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba? Haƙiƙa, tir daga abin da suka kasance suna sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me Malaman Tarbiyya da manyan malamai (na Yahudu) ba su hana su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba? Haƙiƙa, tir daga abin da suka kasance suna sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me Malaman Tarbiyya da manyan malamai (na Yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba? Haƙiƙa, tir daga abin da suka kasance sunã sanã'antãwa |