Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 72 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿لَقَدۡ كَفَرَ ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡمَسِيحُ ٱبۡنُ مَرۡيَمَۖ وَقَالَ ٱلۡمَسِيحُ يَٰبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ رَبِّي وَرَبَّكُمۡۖ إِنَّهُۥ مَن يُشۡرِكۡ بِٱللَّهِ فَقَدۡ حَرَّمَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِ ٱلۡجَنَّةَ وَمَأۡوَىٰهُ ٱلنَّارُۖ وَمَا لِلظَّٰلِمِينَ مِنۡ أَنصَارٖ ﴾
[المَائدة: 72]
﴿لقد كفر الذين قالوا إن الله هو المسيح ابن مريم وقال المسيح﴾ [المَائدة: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne haƙiƙa waɗanda* suka ce: "Lalle ne Allah, shine Masihu, ɗan Maryama," sun kafirta. Alhali kuwa Masihu ya ce: "Ya Bani Isra'ila! Ku bauta wa Allah Ubangijina, kuma Ubangijinku." Lalle ne shi, wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne, Allah Ya haramta masa Aljanna. Kuma babu wasu mataimaka ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙiƙa waɗanda suka ce: "Lalle ne Allah, shine Masihu, ɗan Maryama," sun kafirta. Alhali kuwa Masihu ya ce: "Ya Bani Isra'ila! Ku bauta wa Allah Ubangijina, kuma Ubangijinku." Lalle ne shi, wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne, Allah Ya haramta masa Aljanna. Kuma babu wasu mataimaka ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙĩƙa waɗanda suka ce: "Lalle ne Allah, shĩne Masĩhu, ɗan Maryama," sun kãfirta. Alhãli kuwa Masĩhu yã ce: "Yã Banĩ Isrã'ĩla! Ku bauta wa Allah Ubangijina, kuma Ubangijinku." Lalle ne shĩ, wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne, Allah Yã haramta masa Aljanna. Kuma bãbu wasu mataimaka ga azzãlumai |