Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 80 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿تَرَىٰ كَثِيرٗا مِّنۡهُمۡ يَتَوَلَّوۡنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْۚ لَبِئۡسَ مَا قَدَّمَتۡ لَهُمۡ أَنفُسُهُمۡ أَن سَخِطَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡ وَفِي ٱلۡعَذَابِ هُمۡ خَٰلِدُونَ ﴾
[المَائدة: 80]
﴿ترى كثيرا منهم يتولون الذين كفروا لبئس ما قدمت لهم أنفسهم أن﴾ [المَائدة: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kana ganin masu yawa daga gare su, suna jiɓintar waɗanda suka kafirta. Haƙiƙa tir da abin da rayukansu suka gabatar saboda su, watau Allah Ya yi fushi da su, kuma a cikin azaba su masu dawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kana ganin masu yawa daga gare su, suna jiɓintar waɗanda suka kafirta. Haƙiƙa tir da abin da rayukansu suka gabatar saboda su, watau Allah Ya yi fushi da su, kuma a cikin azaba su masu dawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kana ganin mãsu yawa daga gare su, sunã jiɓintar waɗanda suka kãfirta. Haƙĩƙa tir da abin da rãyukansu suka gabãtar sabõda su, watau Allah Yã yi fushi da su, kuma a cikin azãba su mãsu dawwama ne |