×

Kuma dã sun kasance sunã ĩmãni da Allah da Annabi da abin 5:81 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:81) ayat 81 in Hausa

5:81 Surah Al-Ma’idah ayat 81 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 81 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿وَلَوۡ كَانُواْ يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلنَّبِيِّ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡهِ مَا ٱتَّخَذُوهُمۡ أَوۡلِيَآءَ وَلَٰكِنَّ كَثِيرٗا مِّنۡهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[المَائدة: 81]

Kuma dã sun kasance sunã ĩmãni da Allah da Annabi da abin da aka saukar zuwa gare shi, dã ba su riƙe su masõya ba. Kuma amma mãsu yawa daga gare su, fãsiƙai ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولو كانوا يؤمنون بالله والنبي وما أنـزل إليه ما اتخذوهم أولياء ولكن, باللغة الهوسا

﴿ولو كانوا يؤمنون بالله والنبي وما أنـزل إليه ما اتخذوهم أولياء ولكن﴾ [المَائدة: 81]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma da sun kasance suna imani da Allah da Annabi da abin da aka saukar zuwa gare shi, da ba su riƙe su masoya ba. Kuma amma masu yawa daga gare su, fasiƙai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma da sun kasance suna imani da Allah da Annabi da abin da aka saukar zuwa gare shi, da ba su riƙe su masoya ba. Kuma amma masu yawa daga gare su, fasiƙai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma dã sun kasance sunã ĩmãni da Allah da Annabi da abin da aka saukar zuwa gare shi, dã ba su riƙe su masõya ba. Kuma amma mãsu yawa daga gare su, fãsiƙai ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek