×

Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Abin sani kawai, giya da cãca 5:90 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:90) ayat 90 in Hausa

5:90 Surah Al-Ma’idah ayat 90 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 90 - المَائدة - Page - Juz 7

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِنَّمَا ٱلۡخَمۡرُ وَٱلۡمَيۡسِرُ وَٱلۡأَنصَابُ وَٱلۡأَزۡلَٰمُ رِجۡسٞ مِّنۡ عَمَلِ ٱلشَّيۡطَٰنِ فَٱجۡتَنِبُوهُ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[المَائدة: 90]

Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Abin sani kawai, giya da cãca da refu da kiban ƙuri'a*, ƙazanta ne daga aikin shaiɗan, sai ku nĩsance shi, wa la'alla ku ci nasara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الذين آمنوا إنما الخمر والميسر والأنصاب والأزلام رجس من عمل الشيطان, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الذين آمنوا إنما الخمر والميسر والأنصاب والأزلام رجس من عمل الشيطان﴾ [المَائدة: 90]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Abin sani kawai, giya da caca da refu da kiban ƙuri'a*, ƙazanta ne daga aikin shaiɗan, sai ku nisance shi, wa la'alla ku ci nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Abin sani kawai, giya da caca da refu da kiban ƙuri'a, ƙazanta ne daga aikin shaiɗan, sai ku nisance shi, wa la'alla ku ci nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Abin sani kawai, giya da cãca da refu da kiban ƙuri'a, ƙazanta ne daga aikin shaiɗan, sai ku nĩsance shi, wa la'alla ku ci nasara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek