Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 91 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿إِنَّمَا يُرِيدُ ٱلشَّيۡطَٰنُ أَن يُوقِعَ بَيۡنَكُمُ ٱلۡعَدَٰوَةَ وَٱلۡبَغۡضَآءَ فِي ٱلۡخَمۡرِ وَٱلۡمَيۡسِرِ وَيَصُدَّكُمۡ عَن ذِكۡرِ ٱللَّهِ وَعَنِ ٱلصَّلَوٰةِۖ فَهَلۡ أَنتُم مُّنتَهُونَ ﴾
[المَائدة: 91]
﴿إنما يريد الشيطان أن يوقع بينكم العداوة والبغضاء في الخمر والميسر ويصدكم﴾ [المَائدة: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai Shaiɗan yana nufin ya aukar da adawa da ƙeta a tsakaninku, a cikin giya da caca, kuma ya kange ku daga ambaton Allah, kuma daga sallah. To, shin, ku masu hanuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai Shaiɗan yana nufin ya aukar da adawa da ƙeta a tsakaninku, a cikin giya da caca, kuma ya kange ku daga ambaton Allah, kuma daga sallah. To, shin, ku masu hanuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawaĩ Shaiɗan yanã nufin ya aukar da adãwa da ƙeta a tsakãninku, a cikin giya da cãca, kuma ya kange ku daga ambaton Allah, kuma daga sallah. To, shin, ku mãsu hanuwa ne |