Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 92 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُواْ ٱلرَّسُولَ وَٱحۡذَرُواْۚ فَإِن تَوَلَّيۡتُمۡ فَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّمَا عَلَىٰ رَسُولِنَا ٱلۡبَلَٰغُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[المَائدة: 92]
﴿وأطيعوا الله وأطيعوا الرسول واحذروا فإن توليتم فاعلموا أنما على رسولنا البلاغ﴾ [المَائدة: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga Manzo, kuma ku kiyaye. To, idan kun juya, to, ku sani abin da kawai yake kan Manzon Mu, iyarwa bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga Manzo, kuma ku kiyaye. To, idan kun juya, to, ku sani abin da kawai yake kan ManzonMu, iyarwa bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi ɗã'a ga Allah, kuma ku yi ɗã'a ga Manzo, kuma ku kiyãye. To, idan kun jũya, to, ku sani abin da kawai yake kan ManzonMu, iyarwa bayyananniya |