Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 93 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿لَيۡسَ عَلَى ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ جُنَاحٞ فِيمَا طَعِمُوٓاْ إِذَا مَا ٱتَّقَواْ وَّءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ ثُمَّ ٱتَّقَواْ وَّءَامَنُواْ ثُمَّ ٱتَّقَواْ وَّأَحۡسَنُواْۚ وَٱللَّهُ يُحِبُّ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[المَائدة: 93]
﴿ليس على الذين آمنوا وعملوا الصالحات جناح فيما طعموا إذا ما اتقوا﴾ [المَائدة: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Babu laifi a kan waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, a cikin abin da suka ci, idan sun yi taƙawa kuma suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sa'an nan suka yi taƙawa kuma suka yi imani, sa'an nan kuma suka yi taƙawa kuma suka kyautata*. Kuma Allah Yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu laifi a kan waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, a cikin abin da suka ci, idan sun yi taƙawa kuma suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sa'an nan suka yi taƙawa kuma suka yi imani, sa'an nan kuma suka yi taƙawa kuma suka kyautata. Kuma Allah Yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu laifi a kan waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, a cikin abin da suka ci, idan sun yi taƙawa kuma suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sa'an nan suka yi taƙawa kuma suka yi ĩmãni, sa'an nan kuma suka yi taƙawa kuma suka kyautata. Kuma Allah Yana son mãsu kyautatãwa |