Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 99 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿مَّا عَلَى ٱلرَّسُولِ إِلَّا ٱلۡبَلَٰغُۗ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا تُبۡدُونَ وَمَا تَكۡتُمُونَ ﴾
[المَائدة: 99]
﴿ما على الرسول إلا البلاغ والله يعلم ما تبدون وما تكتمون﴾ [المَائدة: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Babu abin da yake a kan Manzo, sai iyarwa, kuma Allah Yana sanin abin da kuke bayyanawa da abin da kuke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu abin da yake a kan Manzo, sai iyarwa, kuma Allah Yana sanin abin da kuke bayyanawa da abin da kuke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu abin da yake a kan Manzo, sai iyarwa, kuma Allah Yanã sanin abin da kuke bayyanãwa da abin da kuke ɓõyewa |