Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 12 - قٓ - Page - Juz 26
﴿كَذَّبَتۡ قَبۡلَهُمۡ قَوۡمُ نُوحٖ وَأَصۡحَٰبُ ٱلرَّسِّ وَثَمُودُ ﴾
[قٓ: 12]
﴿كذبت قبلهم قوم نوح وأصحاب الرس وثمود﴾ [قٓ: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu (mutanen yanzu) da ma'abuta Rassi, *da Samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu (mutanen yanzu) da ma'abuta Rassi, da Samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu (mutãnen yanzu) da ma'abũta Rassi, da Samũdãwa |