Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 15 - قٓ - Page - Juz 26
﴿أَفَعَيِينَا بِٱلۡخَلۡقِ ٱلۡأَوَّلِۚ بَلۡ هُمۡ فِي لَبۡسٖ مِّنۡ خَلۡقٖ جَدِيدٖ ﴾
[قٓ: 15]
﴿أفعيينا بالخلق الأول بل هم في لبس من خلق جديد﴾ [قٓ: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, to, Mun kasa ne game da halittar farko? A'a, su suna a cikin rikici daga halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, Mun kasa ne game da halittar farko? A'a, su suna a cikin rikici daga halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, Mun kãsa ne game da halittar farko? Ã'a, su sunã a cikin rikici daga halitta sãbuwa |