Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 16 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَلَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ وَنَعۡلَمُ مَا تُوَسۡوِسُ بِهِۦ نَفۡسُهُۥۖ وَنَحۡنُ أَقۡرَبُ إِلَيۡهِ مِنۡ حَبۡلِ ٱلۡوَرِيدِ ﴾
[قٓ: 16]
﴿ولقد خلقنا الإنسان ونعلم ما توسوس به نفسه ونحن أقرب إليه من﴾ [قٓ: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun halitta mutum kuma Mun san abin da ransa ke yin waswasi da shi, kuma Mu ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar hannayensa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun halitta mutum kuma Mun san abin da ransa ke yin waswasi da shi, kuma Mu ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar jannayensa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun halitta mutum kuma Mun san abin da ransa ke yin waswãsi da shi, kuma Mũ ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar jannayẽnsa |